Wq/ha/Agnes Mary Clerke

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Agnes Mary Clerke

Agnes Mary Clerke (10 February 1842 – 20 January 1907) masaniyar ilimin taurari ce ‘yar Ireland wacce ta rubuta fitattun littattafai a kan duniyar wata da tarihin ta.

Agnes Mary Clerke

Zantuka

edit
  • Duniyoyi suna tafiya a zagaye saboda an halicce su don su yi haka, kamar yadda ake sa Laudanum tayi bacci saboda tana tattare da virtus dormitiva.
    • Of the Greek approach to astronomy; p. 1.
  • Ba shi da ma’ana ka yi tunani daga nesa cewa mafi yawan sashin sa yana da gwabi da duhu, sannan kuma wannan yalwatacciyar duniyar tana dauke da siririn murfi na wannan abun mamakin wanda rana ke samun mafi yawan zafin ta da karfi ta.
    • Of the Sun; p. 64-5.