Wq/ha/Agnes Martin

< Wq | ha
Wq > ha > Agnes Martin

Agnes Bernice Martin, ( an haife ta a ranar 22 ga watan Maris,a shekara ta 1912 – ta mutu a ranar 16 ga watan Disamba,a shekara ta 2004), an haife ta a Canada, mai zane ce ƴar Amurka.

Agnes Martin

Zantuka daga Agnes Martin.

edit

1950’s

edit
  • Ina godiya daga taimakon [kudi] da na samu bara [a shekarar 1955] daga Gidauniyar Helene Wurlitzer ta bani abubuwan da nike bukata da kuma wani mataki na tsaro kuma ya bani damar yin kokari sa sosai a kan shiri na na New York. Banyi nasara ba a wannan amma Miss Betty Parsons wacce zanyi amfani da shagon ta ta tabbatar mun da cewa tana gani a shekara daya mai zuwa zan iya yin nasara, wanda hakan ya karamun ƙarfin gwiwa… Na yi zane gaba ɗaya guda dari wanda na samu shawarwari da dama kuma na saida guda bakwai.
    •  
      Agnes Martin
      Wasiƙa zuwa ga Helene Wurlitzer, karshen shekarar 1956; kamar yadda aka hakayo daga Christina Bryan Rosenberger, a cikin Drawing the Line: The Early Work of Agnes Martin, Univ of California Press, Yulin shekarar 2016, p. 88