Wq/ha/Adunis

< Wq | ha
Wq > ha > Adunis


Ahmad Said Asbar, (an haife shi a ranar 1 ga watan Junairun shekarar 1930) (Larabci: علي أحمد سعيد إسبر; fassara a rubuce: alî ahmadi s-sacîdi l-'asbar or Ali Ahmad Sa'id) (haihuwa a shekarar 1930), an kuma san shi da lakabin Adonis ko kuma Adunis (Larabci: أدونيس), mawaki ne dan Siriya kuma marubuci wanda yayi rayuwar sa ta sana’a a Lebanon da Faransa.

Adunis a shekara ta 2011

Zantuka

edit
  • New York mace ce
    tana a rike, da hannu daya ‘yanci
    kuma ta shaƙe duniya da dayan hannun.
    • "The Funeral of New York" (shekarar 1971), from The Pages of Day and Night, trans. Samuel Hazo and Esther Allen (Northwestern University Press, 2000, ISBN 0-810-16081-1.
  • Waƙa tana iya kawai canza manufar alaƙa a tsakanin abubuwa. Al’ada ba zata iya canzuwa ba tare da canjin ƙungiyoyi ba.
    •  
      Adunis
      Adunis, a cikin: "[1]" at nytimes, Oktoba 17 ga wata, shekara ta 2010