Wq/ha/Adrienne Maree Brown

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Adrienne Maree Brown

Adrienne Maree Brown wacce ake yiwa lakabi da adrienne maree brown (an haife ta Satumba 6, 1978), marubuciya ce, mai fafutuka kuma mai shiyawa. Daga 2006 zuwa 2010, babban darektan Ruckus Society. Ta kuma kirkiri kuma itace darektan League of Young Voters na Amurka.

Adrienne Maree Brown a 2015

Zantuka

edit
  • Abubuwa da yawa sun sauya a dalilin aikin Octavia, saboda aikin Nnedi Okorafor, saboda aikin Tananarive Due.