Stella Adler (Febreru 10, 1901 – Disemba 21, shekara ta 1992), jarumar wasan kwakwayo ce 'yar Amurka kuma mai koyar da wasan kwaikwayo.
Zantuka
edit- Ana buƙatar abubuwa uku don cimma nasara a wannan sana'ar: taurin kai irin na kare, fata irin ta dabbar rhinoceros, da kuma gida mai kyau wanda zaka dawo zuwa gare shi.
- An dauko daga "The Advocate", 2 ga watan Fabrairu, shekara ta 1999, p. 44
- An kirkiri gidan wasan kwaikwayo ne don fadawa mutane gaskiya akan rayuwa da kuma zamantekwar yau da kullum.
- An dauko daga Joan E. Kole, "Theatre and Aging" (2009), p. 1
- A cikin ra'ayoyinka ke kwance fasahar ka
- An dauko daga cikin Mark Ruffalo & James Lipton, "Stella Adler Technique" [1]
Sanarwar mutuwa a jaridar New York Times
edit- Ya kamata malami ya zama mai jawo ra'ayi, wajen harzukawa. Zaka iya kawai rura abun da ke nan ne tun tuni
- Fasahar ka na cikin tunanin ka. Sauran kwakwata ne.
- Kada ka zamo mara nishadantarwa, rayuwa bata da dadi. Yanayi bai da dadi. Dole 'yan wasan kwaikwayo su zama masu nishadantarwa.