Wq/ha/Abisoye Ajayi-Akinfolarin

< Wq | ha
Wq > ha > Abisoye Ajayi-Akinfolarin

Abisoye Ajayi-Akinfolarin (an haife ta 19 ga watan Mayu, shekara ta 1985) ‘yar kasuwar zamantakewa ce, kuma shahararriyar a fannin cigaban dan-Adam, wanda,ayyukanta suka ratsa sashin ilimi, cigaban matasa, da kuma jagorancin jama’a.

Abisoye Ajayi-Akinfolarin a shekara ta 2018

Zantuka

edit
  • Ina fata kowacce mace tana ɗaukar kan ta a matsayin Babba.
    • [1] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a kan: Girma.
  • Abu ɗaya da nike so mata su riƙe shine, ba tare da la’akari da inda suka fito ba zasu iya cin nasara.
    • [2] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a yayin intabiyu da CNN.
  • Na yi imani har yau ana iya samun lu’u lu’u a wadannan wurare.
    • [3] Abisoye Ajayi-Akinfolarin tana magana a kan mata da ke unguwar talakawa.