Abimbola Adelakun,marubuciya ce ‘yar Najeriya, wacce aka haifa a Ibadan Kudu maso Yammacin Najeriya. Ta kammala digirinta na farko da na biyu a fannin fasaha da yaruka a Jami’ar Ibadan, sannan daga bisani ta samu digirin digirgir a Jami’ar Texas. Tana aiki da gidan jaridar Punch Newspaper dake Lagos, Najeriya a matsayin marubuciya..
Zantuka
edit- Kowanne irin abu na iya tasowa a kowanne lokaci, kuma kana cigaba da farfaɗo da tsaron ka.
- Ina son daidaito da adalci ga kowa.