Abimbola Ayodeji Abolarinwa,(an haife ta 16 ga watan Janairu a shekara ta 1979), ma’aikaciyar lafiya ce ‘yar kasar Najeriya. Itace likatar kiwon lafiyar mafitsara mace ta farko a Najeriya.
Zantuka
edit- Ko da kuwa ka fito ne daga dangin attajirai, ka yi ƙoƙarin ka riƙa karfafa wa kanka ka rika tursasa kan ka wajen yin fiye da hakan saboda abunda kake da shi ba zai taɓa ƙarewa ba.