Eldah Naa Abiana Dickson, wacce aka fi sani da sunanta na fage Abiana, mawaƙiya ce ‘yar ƙasar Ghana ne.
Zantuka
edit- Halayyar dan-Adam ce. Wata sa’in kawai dole ka fahimta. Idan kana cikin gasa, dole ka yi tsammanin masu nasara. Kuma dole kayi tsammani masu asara. Saboda haka na fahimta. Ba abun mamaki bane dan-Adam ya nuna hali irin wannan.
- She is human, so I understand – Abiana replies Cina Soul for challenging her title, Ghana Web, 3 July 2021.