Abena Pokua Adompim Busia, (an haife ta a shekara ta, 1953), marubuciya ce ‘yar Ghana, mawaƙiya, kuma mai koyarwa ne kuma ma’aikaciyar diflomasiyya. Ta kasance diya ga tsohon shugaban ƙasa Ghana, Kofi Abrefa Busia, ‘yar uwa ga kuma jarumar fim Akosua Busia.
Zantuka
edit"Intabiyu tare da Abena Busia" (2015)
edit- Na zo ƙasar Amurka ina sane da cewa ni ‘yar Afurka ce, ina kuma sane cewa ni bakar fata ce, nazo da sani game da nazarin mata kuma nazo ‘yar feminisanci.