Wq/ha/Abdullah na Saudi Arabia

< Wq | ha
Wq > ha > Abdullah na Saudi Arabia


Abdullah bin Abd al-Aziz Al Saud, (an haife Shi ranar 1 Agusta 1924 –zuwa 23 ga watan Janairu, a shekara ta 2015), ya kasance sarkin Saudi Arabia, wanda ya gaji dan uwansa Abdullah bin Abd al-Aziz Al Saud Fahad dan Abdul’aziz a ranar 1 Agustan shekarar 2005.

Allah Ta’ala ya fada [a cikin Al-Qur’ani]: “Idan suka tuba kafin ku ci galaban su, to ku sani cewa Allah mai yafiya ne mai jin ƙai”… muna bude ƙofofin yafiya […] kuma muna karbar dokokin Musulunci, ga dukkannin waɗanda suka ɓata kuma suka tafka laifuka da sunan addini… duk wanda ke cikin wannan ƙungiya wanda ya wa kansa laifi wanda har yanzu ba’a kama shi ba a lokacin binciken ta’addanci - muna basu dama da su dawo zuwa ga addinin Allah… Duk wanda ya amince da haka kuma ya mika kansa akan ra’ayin kan sa.. za ayi masa hukunci dangane da dokokin Allah.

Zantuka

edit
  • Allah Ta’ala ya fada [a cikin Al-Qur’ani]: “Idan suka tuba kafin ku ci galaban su, to ku sani cewa Allah mai yafiya ne mai jin ƙai”… muna bude ƙofofin yafiya […] kuma muna karbar dokokin Musulunci, ga dukkannin wadanda suka ɓata kuma suka tafka laifuka da sunan addini… duk wanda ke cikin wannan kungiya wanda ya wa kansa laifi wanda har yanzu ba’a kama shi ba a lokacin binciken ta’addanci - muna basu dama da su dawo zuwa ga addinin Allah… Duk wanda ya amince da haka kuma ya mika kansa akan ra’ayin kan sa.. za ayi masa hukunci dangane da dokokin Allah.