Abdullahi bin Abdul- Aziz, (an haife Shi 1 ga watan Agusta, a shekara 1924 - 23 ga Janairun shekarar 2015) shi ne sarkin Saudiyya, wanda ya gaji dan uwansa Fahad bin AbdulAziz ranar 1 ga watan Agustan shekarar 2005.
Zantuka
editAllah yana cewa (a cikin Alqur'ani): "Idan sun tuba a gabanin ka rinjaye su, to ka sani cewa Allah Mai gafara ne, Mai jin kai".
gafara[...] da kuma yarda da shari’ar Musulunci, ga duk wanda ya kauce, ya aikata laifi da sunan addini... Duk wanda yake cikin wannan ƙungiyar da ta zalunci kanta wanda har yanzu ba a kama shi ba a ayyukan ta’addanci - mu a ba su dama su koma ga Allah... Duk wanda ya yarda da haka ya miƙa wuya da son ransa... za'a yi masa shari’ar Allah. Masarautar Saudiyya ƙasa ce ta musulmi. Masarautar Saudiyya ba bawan mulkin mallaka ba ce irin ku da sauran su. ... Kada ka ba da kanka cikin abubuwan da ba ka da kasuwanci da su! Karya tana gabanka kuma kabari yana gabanka!
. A mayar da martani ga shugaban Libya Muammar Gaddafi a taron ƙungiyar ƙasashen Larabawa a Masar, a ranar 2, ga watan Maris ɗin shekarar 2003 lokacin da Abdullah yake sarauta هنيئاً لك" .Yariman Saudiyya تا أيها الوطن بهذه القيادة. جريدة الرياض. 2011/02/25. An dawo a ranar 2013-02-16.