Abdulkarim Abubakar Kana, ya kasance Farfesan Shari’a ne Kuma ɗan ƙasar Najeriya daga Jami’ar Jihar Nasarawa Keffi, kuma tsohon shugaban sashin shari’a na jami’ar. Shi ne Atoni Janar kuma Kwamishanan Shari’a, memba na Ƙungiyar Lauyoyi ta Ƙasa, kuma wanda ya ƙirƙirar ma’aikatar doka ta Kana & Co Law firm.
Zantuka
edit- Akwai wasu laifuka da ke faruwa sakamakon gurɓacewar halayyar zamantakewa ta mutane, kuma idan za’a magan ce su ana buƙatar wani nau’i na sauyin halayya,
- a yanayin yadda muke tunani, yadda muke aiki, da yadda muke mu’amala da sauran mutane a cikin al’umma.
- [1] Abubakar na magana akan aikin haɗin kai don yaki da laifuka.
- Doka tana da iyaka
- [2] zancen Abubakar a kan doka