Abdul Sattar Edhi, (An haife Shi a ranar ashirin da takwas 28 ga watan Fabrairu,a shekara ta 1928 –ya mutu a ranar 8 ga watan Juli, a shekara ta 2016), fitaccen mai taimakon jama’a ne, Kuma dan ƙasar Pakistan. Shine wanda ya kirkiri gidauniya kuma ya yi jagorancin Gidauniyar Edhi a ƙasar Pakistan.
Zantuka
edit- Addini na shi ne Addinin Musulunci kuma shine Addinin taimakon al’umma, wanda kuma shi ne tushen duk wani addini a duniyan nan.
- Zance da aka wallafa a Pakistan Studies Journal Pakistaniaat (Vol. 3 No.2 of 2011).
- Manufa ta ita ce in so ƴan-Adam… kowanne rana ta musamman ce a waje na.
- Kamar yadda aka ɗauko daga interview published by "Reuters" (in 2013). Retrieved on