Wq/ha/Abd al-Aziz ibn Baz

< Wq | ha
Wq > ha > Abd al-Aziz ibn Baz

*Abd al-Aziz ibn Baz, (An haife Shi a ranar 21 ga watan Nuwamba, a shekarar ta 1910 -ya mutu a ranar 13 ga watan Mayu, a shekara ta 1999) malamin addinin musulunci ne, ɗan ƙasar Saudiyya. Ya kasance babban Muftin/Malanin ƙasar Saudiyya ne, daga shekarar 1993 har zuwa lokacin rasuwar sa a shekarar 1999.

Manazarta

edit

https://en.m.wikiquote.org/wiki/Abd_al-Aziz_ibn_Baz#cite_ref-1 Ibn Baz (15 April 1966) Refuting and criticizing what has been published in "Al-Musawwir" magazine "Al-Musawwir" magazine (Part No. 3; Page No. 157). The General Presidency of Scholarly Research and Ifta of the Kingdom of Saudi Arabia.

Zantuka

edit

Duk wanda beji tsoron Allah ba a cikin ibadar shi to Allah bazai barshi yaji daɗin ibadar shi ba a ranar lahira.