Wq/ha/A.P.J Abdul Kalam

< Wq‎ | ha
Wq > ha > A.P.J Abdul Kalam

A.P.J Abdul Kalam tsohon shugaban kasar Indiya ne wanda yayi mulki a tsakanin shekarun 2002-2007.

Azanci edit

  • "Kada kace zaka huta a yayin da kayi nasara ta farko saboda idan ka yi rashin nasara a gaba akwai laɓɓan da ke shirin wuce ai dama nasarar da kayi a farko ba zata ce".
  • "Ka zamo mai tsuma wasu mutanen".
  • "Mafarki, mafarki, mafarki. Mafarki ke sauya wa zuwa tunani, sakamakon tunani kuma shi ne aikatawa.
  • "Domin samun nasara a cikin aikin ku, dole ne ku kasance da sadaukar da kai ga burinku."
  • "Idan ka gaza, kada ku daina saboda faɗuwa yana nufin "matakin Farko A Koyo"
  • "Ƙirƙirar shi ne ganin abu ɗaya amma tunani daban-daban".
  • “Rashin kasawa ba zai taɓa riska ta ba idan ƙiduri na na yin nasara ya isa".
  • "Ba dukkan mu ne muke da fikira guda ba, amma dukkan mu muna da dama guda ta bunƙasa fikirar mu".
  • "Mafarki ba shi ne abinda kake gani yayin da kake barci ba, shi mafarki Bama ya bari kayi barci".
  • "Kada ka karaya, ba zamu bari matsaloli su Kaimu ƙasa ba". Wahalhalu ɓangare ne na rayuwa, suna nan domin su shirya ka, su ƙara ka da bunƙasa ka."
  • "Idan kana so ka yi haske kamar rana, da fari ka fara ƙonewa kamar ranar."