Wq/ha/Aïcha Ech-Chenna

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Aïcha Ech-Chenna

Aïcha Ech-Chenna (1941-08-14 – 2022-11-25) ma’akaciyar zamantakewa ce ‘yar Morocco, mai fafutukar hakkin dan-Adam. Ita ta assasa kungiyar Association Solidarité Féminine (ASF), wata kungiyar tallafi dake Casablanca wacce ke taimakon iyaye mata da wanda aka ci ma zarafi.

Aïcha Ech-Chenna a 2016

Zantuka

edit
  • Je pense qu’une constitution ne doit pas rester figée, car la société d’aujourd’hui n’est pas celle de demain et les jeunes de demain n’auront pas les mêmes aspirations que ceux d’aujourd’hui.
    • Fassara: Ina tunanin cewa bai kamata a bar dokar kasa ta daskare ba, saboda al’ummar yau ba itace al’ummar gobe ba, kuma matasan gobe ba zasu kasance masu burika irin na mutanen yau ba. Idan muna so Morocco ta cigaba da tafiya yadda ta dace, dole a yi canza dokar kasa a tsakanin shekari 10, 15 da 20.