2face a fitowar kundin sa, The Hawan Yesu (shekarar 2014) Innocent Ujah Idibia MON, (an haife shi a ranar 18 ga watan Satumba a shekara ta a 1975), wanda aka fi sani da sunansa na 2Baba kuma a da ana kiransa da 2face Idibia, y Kasance mawaƙi ne a ƙasar Najeriya, kuma mawaƙi, mai shirya/tace sauti kuma mai son temakon jama'a wanda aka fi sani da album ɗin sa na farko,me suna Face 2 Face.
Zantuka
edit- Abun farin ciki ne ga kowane mai fasaha wajen ganin mutane suna jin daɗin abinda yake yi,don sanin cewa a zahiri kuna samun sakamako ga tsarin ƙirƙira gabaɗaya.
- TAMBAYA: Ina so in koma makaranta don karantar shari’a – Tuface Idibia. a ranar 25 ga watan Yuni, na shekara ta 2013, Jaridar Premium Times.
- Ko kuna so ko ba ku so, yadda ake waya da maza. Namiji na iya son mace sosai, amma wani lokacin sha'awar jima'i ya kan kame shi.