Wq/ha/Ƙayyade haihuwa

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Ƙayyade haihuwa

Ƙayyade haihuwa na nufin kange haihuwa ko sarrafa haihuwa, hanya ce ko na’ura ta hana haihuwa.

Akwai mutane iri uku wadannan ko da yaushe suke adawa da kayyade haihuwa, kuma wadanda a koda yaushe suke adawa da duk wani mataki wanda ke ba wa iyaye damar samun ‘ya’ya dangane da ra’ayinsu ba kuwa dangane da dama ba. Akwai na farko shugabannin yaki; na biyu; shugabannin coci; da kuma, na uku, shugabanni a duniyar kasuwanci wadanda ke son aiki me arha. ~ William Hawley Smith



Manazarta

edit
  • Bambamci tsakanin dan-Adam da sauran halittu shine dan-Adam ne kadai suke gudanar da kayyade haihuwa.
    • Al-Jahiz (in a book about the animal kingdom). Quoted in Lucas Catherine: Islam voor Ongelovigen (EPO, Antwerp 1997), p.215. Quoted from Elst, Koenraad. (1997) The Demographic Siege.