Wb/ha/Tabarmã

< Wb‎ | ha
Wb > ha > Tabarmã

Tabarmã ana saka ta, masaka sunna saka tabarma don a kwanta ko kuma a zauna .Tabarma Wata abace wadda ake shimfidata domin zama ko kwanciya akanta, Hausawa na amfani da tabarma kamar haka:taron saka ranar biki,suna na jijiri,zaman makoki,dasauransu tabarama kala biyu ce akwai tabarmar kaba wato wadda akeyi da ganyen kaba da kuma wadda a keyi da roba.akan shimfida tanarma a wurin ibada (masallaci), a tsakar gida domain baki da kuma majalissa ko wurin hirar manyan mutane.Tabarma Nada mahimmanci sosai a wurin Malam ba haushe.