Wb/ha/Magana Jari Ce (Littafi na Uku)

< Wb‎ | ha
Wb > ha > Magana Jari Ce (Littafi na Uku)

MAGANA JARI CE (YARO, BA DA KUDI A GAYA MAKA!)

LITTAFI NA UKU

Published by: NORTHERN NIGERIAN PUBLISHING COMPANY ZARIA.,

P.O Box 412, Zaria

First published in 1939

Reprinted in 1954, 1955, 1950, 1964, 1966, 1970, 1972, 1974, 1975, 1976, 1977


LABARUN DA KE CIKI

  • MAGANA JARI CE
  • KOWA YA DOGARA GA ALLAH, KADA YA JI TSORON MAHASSADA, BALLE KETA
  • IN ALLAH YA TAIMAKE KA, KAI KUMA KA TAIMAKI NA BAYA GARE KA
  • GIRMAN KAI RAWANIN TSIYA
  • WANDA KE WULAKANTA JAMA'A, DUK ZAI GA IYAKARSA
  • DAN HAKIN DA KA RAINA SHI KE TSONE MA IDO
  • ALHERI DANKO NE, BAYA FADUWA KASA BANZA
  • MUNAFINCI DODO, YA KAN CI MAI SHI
  • KWADAYI MABUDIN WAHALA, IM BA KWADAYI, BA WULAKANCI
  • YARO BATA HANKALIN DARE JA YI SUNA
  • KAREN BANA SHI KE MAGANIN ZOMON BANA
  • IN ZAKA GINA RAMIN MUGUNTA, GINA SHI GAJERE
  • RAMA CUTA GA MACUCI IBADA
  • MAI AZIKI KO A KWARA YA SAI DA RUWA
  • LABARIN SARKI JATAU
  • SA'A WADDA TA FI MANYAN KAYA
  • HASSADA GA MAI RABO TAKI
  • ZAKARAN DA ALLAH YA NUFE SHI DA CARA, ANA MUZURU ANA SHAHO, SAI YA YI
  • MAI RABON SHAN DUKA BA YA JIN KWABO, SAI YA SHA
  • LABARIN SUSUSU DA SHASHASHA
  • KOWA YA DAKA RAWAB WANI,YA RASA TURMIN DAKA TASA
  • SAI BANGO YA TSAGE KADANGARE KE SAMUN WURIN SHIGA