Wq/ha/Arianna Huffington

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Arianna Huffington

Arianna Stassinopoulos Huffington (an haifi Ariadni-Anna Stasinopoulou July 15, 1950) marubuciya ce 'yar kasar Girka da Amurka, kuma 'yar kasuwa.

Arianna Huffington a shekara ta 2012

Zantuka edit

  • Amurka kasa ce wacce take a shirye a dauke ta - musamman, ta kosa a dauke ta - daga 'yan jagororin siyasa wajen sake gyara dimukradiyya da kuma aminci a tsakanin siyasa.