Wq/ha/Annie Ernaux

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Annie Ernaux

Annie Ernaux (sunata na haihuwa Annie Duchesne; an haife ta 1 Satumba 1940) marubuciya ce ‘yar Faransa kuma farfesan adabi.

Mafi munin abu game da abun kunya muna tsammanin cewa mu kadai ne zamu fuskance shi.

Zantuka edit

A Frozen Woman (1981) edit

La Femme gelée (Gallimard, 1981), A Frozen Woman, trans. Linda Coverdale (Four Walls Eight Windows, 1995)
  • Ba na iya tunanin wata hanyar da zan sauya rayuwata face in samu ɗa. Ba zan taba nutsewa kasa da haka ba.
    • An dauko daga Mother Reader by Moyra Davey (Seven Stories Press, 2011), p. xvii