Wq/ha/Aminatta Forna

< Wq‎ | ha
Wq > ha > Aminatta Forna

Aminatta Forna, OBE, marubuciya ce 'yar Scotland da Sierra Leonean. Itace marbuciyar , The Devil That Danced on the Water: A Daughter's Quest, da sauran littattafai guda hudu: Ancestor Stones (2006), The Memory of Love (2010), The Hired Man (2013) da kuma Happiness (2018).

Aminatta Forna a wajen bikin lambar yabo na LiBeraturpreis 2008

Zantuka edit

  • Idan kana so ka san wata kasa, to ka karanci marubutan ta. [1]